1
M.Had 10:10
Littafi Mai Tsarki
HAU
Idan gatari ya dakushe ba a wasa shi ba, dole ne a yi amfani da ƙarfi da yawa, amma hikima takan taimake shi ya ci nasara.
Compare
Explore M.Had 10:10
2
M.Had 10:4
Idan mai mulki ya husata da kai, kada ka bar inda kake, gama kwantar da hankali yakan sa a yafe manyan laifofi.
Explore M.Had 10:4
3
M.Had 10:1
Matattun ƙudaje sukan sa man ƙanshi ya yi wari, haka nan wauta kaɗan takan ɓata hikima da daraja.
Explore M.Had 10:1
4
M.Had 10:12
Maganar mai hikima alheri ce, amma maganganun wawa za su hallaka shi.
Explore M.Had 10:12
5
M.Had 10:8
Wanda ya haƙa rami shi ne zai fāɗa a ciki. Wanda kuma ya rushe katanga, shi maciji zai sara.
Explore M.Had 10:8
Home
Bible
Plans
Videos