Allah na Isra'ila ya yi magana,
Matsaron Isra'ila ya ce mini,
‘Sarkin da yake mulkin mutane da adalci,
Wanda yake mulki da tsoron Allah,
Yana kama da hasken rana a kan girgijen alfijir,
Rana da take sa ciyawa ta yi ƙyalƙyali bayan an gama ruwan sama.’