1
2Sam 22:3
Littafi Mai Tsarki
HAU
Allahna, shi ne kāriyata, Ina zaune lafiya tare da shi. Yana kāre ni kamar garkuwa, Yana tsare ni, ya kiyaye ni. Shi ne mai cetona.
Compare
Explore 2Sam 22:3
2
2Sam 22:31
“Allahn nan cikakke ne ƙwarai, Maganarsa tabbatacciya ce! Kamar garkuwa yake Ga dukan masu neman kiyayewarsa.
Explore 2Sam 22:31
3
2Sam 22:2
“Ubangiji ne mai cetona, Shi ne ƙaƙƙarfar kagarata.
Explore 2Sam 22:2
4
2Sam 22:33
Allahn nan shi ne mafaka, mai ƙarfi ne a gare ni, Ya sa hanyata ta zama lafiyayyiya.
Explore 2Sam 22:33
5
2Sam 22:29
“Ya Ubangiji, kai ne haskena, Kana haskaka duhuna.
Explore 2Sam 22:29
Home
Bible
Plans
Videos