YouVersion Logo
Search Icon

2Sam 22:3

2Sam 22:3 HAU

Allahna, shi ne kāriyata, Ina zaune lafiya tare da shi. Yana kāre ni kamar garkuwa, Yana tsare ni, ya kiyaye ni. Shi ne mai cetona.

Free Reading Plans and Devotionals related to 2Sam 22:3