1
Mattiyu 25:40
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
“Sarkin zai amsa ya ce, ‘Gaskiya nake gaya muku, duk abin da kuka yi wa ɗaya daga cikin waɗannan ’yan’uwana mafi ƙanƙanta, ni kuka yi wa.’
Compare
Explore Mattiyu 25:40
2
Mattiyu 25:21
“Maigidansa ya amsa ya ce, ‘Madalla, bawan kirki mai aminci! Ka yi aminci a kan abubuwa kaɗan, zan sa ka lura da abubuwa masu yawa. Zo ka yi farin ciki tare da maigidanka!’
Explore Mattiyu 25:21
3
Mattiyu 25:29
Gama duk mai abu za a ƙara masa, zai kuma same shi a yawalce. Duk wanda ba shi da shi kuwa, ko ɗan abin da yake da shi ma, sai an karɓe masa.
Explore Mattiyu 25:29
4
Mattiyu 25:13
“Saboda haka sai ku zauna a faɗake, don ba ku san ranar ko sa’ar ba.
Explore Mattiyu 25:13
5
Mattiyu 25:35
Gama da nake jin yunwa, kun ciyar da ni, da nake jin ƙishirwa, kun ba ni abin sha, da nake baƙunci, kun karɓe ni
Explore Mattiyu 25:35
6
Mattiyu 25:23
Explore Mattiyu 25:23
7
Mattiyu 25:36
da nake bukatar tufafi, kun yi mini sutura, da na yi rashin lafiya, kun lura da ni, da nake kurkuku, kun ziyarce ni.’
Explore Mattiyu 25:36
Home
Bible
Plans
Videos