1
Mattiyu 18:20
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Gama inda mutum biyu ko uku suka taru cikin sunana, a can ma ina tare da su.”
Compare
Explore Mattiyu 18:20
2
Mattiyu 18:19
“Har wa yau, ina gaya muku cewa in mutum biyu a cikinku a duniya suka yarda su roƙi wani abu, Ubana da yake cikin sama zai yi muku.
Explore Mattiyu 18:19
3
Mattiyu 18:2-3
Sai ya kira ƙaramin yaro ya sa shi yă tsaya a tsakiyarsu. Sai ya ce, “Gaskiya nake gaya muku, in ba kun canja kuka zama kamar ƙananan yara ba, labudda, ba za ku shiga mulkin sama ba.
Explore Mattiyu 18:2-3
4
Mattiyu 18:4
Saboda haka, duk wanda ya ƙasƙantar da kansa kamar wannan yaro, shi ne mafi girma a mulkin sama.
Explore Mattiyu 18:4
5
Mattiyu 18:5
Duk kuma wanda ya karɓi ƙaramin yaro kamar wannan a cikin sunana ya karɓe ni ne.
Explore Mattiyu 18:5
6
Mattiyu 18:18
“Gaskiya nake gaya muku, duk abin da kuka daure a duniya, za a daure a sama, duk kuma abin da kuka kunce a duniya, za a kunce shi a sama.
Explore Mattiyu 18:18
7
Mattiyu 18:35
“Haka Ubana da yake cikin sama zai yi da kowannenku, in ba ku yafe wa ’yan’uwanku daga zuciyarku ba.”
Explore Mattiyu 18:35
8
Mattiyu 18:6
“Amma duk wanda ya sa ɗaya daga cikin ƙananan nan da suka gaskata da ni ya yi zunubi, zai fiye masa a rataya babban dutsen niƙa a wuyarsa, a kuma nutsar da shi a zurfin teku.
Explore Mattiyu 18:6
9
Mattiyu 18:12
“Me kuka gani? In wani yana da tumaki ɗari, sai ɗaya daga cikinsu ta ɓace, ba sai yă bar tasa’in da taran a kan tuddai yă je neman guda ɗayan da ta ɓace ba?
Explore Mattiyu 18:12
Home
Bible
Plans
Videos