1
Irmiya 2:13
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
“Mutanena sun aikata zunubai guda biyu. Sun rabu da ni, ni da nake maɓulɓular ruwan rai, sun kuma haƙa tankunan ruwansu, tankuna ruwan da suka fashe da ba za su iya riƙe ruwa ba.
Compare
Explore Irmiya 2:13
2
Irmiya 2:19
Muguntarka za tă hukunta ka; jan bayanka zai tsawata maka. Sai ka lura ka kuma gane yaya mugu da kuma ɗaci suke a gare ka sa’ad da ka rabu da UBANGIJI Allahnka kuma ba ka tsorona,” in ji UBANGIJI Maɗaukaki.
Explore Irmiya 2:19
3
Irmiya 2:11
Akwai wata al’ummar da ta canja allolinta? (Duk da haka su ba alloli ba ne sam.) Amma mutanena sun musayar da ɗaukakarsu da gumakan banza.
Explore Irmiya 2:11