1
Ayyukan Manzanni 6:3-4
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
’Yan’uwa, ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku waɗanda aka sani suna cike da Ruhu da kuma hikima. Mu kuwa za mu danƙa musu wannan aiki mu kuwa mu mai da halinmu ga yin addu’a da kuma hidimar maganar Allah.”
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 6:3-4
2
Ayyukan Manzanni 6:7
Saboda haka maganar Allah ta yaɗu. Yawan almajirai a Urushalima kuwa ya yi saurin ƙaruwa, firistoci masu yawa kuma suka zama masu biyayya ga wannan bangaskiya.
Explore Ayyukan Manzanni 6:7
Home
Bible
Plans
Videos