Ayyukan Manzanni 6:3-4
Ayyukan Manzanni 6:3-4 SRK
’Yan’uwa, ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku waɗanda aka sani suna cike da Ruhu da kuma hikima. Mu kuwa za mu danƙa musu wannan aiki mu kuwa mu mai da halinmu ga yin addu’a da kuma hidimar maganar Allah.”





