YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 6:7

Ayyukan Manzanni 6:7 SRK

Saboda haka maganar Allah ta yaɗu. Yawan almajirai a Urushalima kuwa ya yi saurin ƙaruwa, firistoci masu yawa kuma suka zama masu biyayya ga wannan bangaskiya.