1
Ayyukan Manzanni 20:35
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Cikin kowane abin da na yi, na nuna muku cewa da irin wannan aiki tuƙuru don mu taimaki marasa ƙarfi, muna tunawa da kalmomin da Ubangiji Yesu kansa ya ce, ‘Bayarwa ta fi karɓa albarka.’ ”
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 20:35
2
Ayyukan Manzanni 20:24
Amma ni ban ɗauki raina a bakin kome ba, in dai zan iya gama tserena in kuma kammala aikin da Ubangiji Yesu ya ba ni aikin shaida bisharar alherin Allah.
Explore Ayyukan Manzanni 20:24
3
Ayyukan Manzanni 20:28
Ku lura da kanku da dukan garken da Ruhu Mai Tsarki ya sa ku ku zama masu kula da shi. Ku zama masu kiwon ikkilisiyar Allah, wadda ya saya da jininsa.
Explore Ayyukan Manzanni 20:28
4
Ayyukan Manzanni 20:32
“To, yanzu na danƙa ku ga Allah da kuma ga maganar alherinsa, wadda za tă iya gina ku ta kuma ba ku gādo a cikin dukan waɗanda aka tsarkake.
Explore Ayyukan Manzanni 20:32
Home
Bible
Plans
Videos