1
Ayyukan Manzanni 19:6
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Da Bulus ya ɗibiya musu hannuwansa, sai Ruhu Mai Tsarki ya sauka musu, suka kuwa yi magana da harsuna, suka kuma yi annabci.
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 19:6
2
Ayyukan Manzanni 19:11-12
Allah ya yi ayyukan banmamakin da suka wuce misali ta hannu Bulus, har ma ana kai hankicif da adikan da suka taɓa jikinsa wa marasa lafiya, suka kuwa warke daga cututtukansu mugayen ruhohi kuma suka rabu da su.
Explore Ayyukan Manzanni 19:11-12
3
Ayyukan Manzanni 19:15
Wata rana mugun ruhu ya amsa musu ya ce, “Yesu kam na sani, Bulus kuma na sani, amma ku kuma su wane ne?”
Explore Ayyukan Manzanni 19:15
Home
Bible
Plans
Videos