Ayyukan Manzanni 20:24
Ayyukan Manzanni 20:24 SRK
Amma ni ban ɗauki raina a bakin kome ba, in dai zan iya gama tserena in kuma kammala aikin da Ubangiji Yesu ya ba ni aikin shaida bisharar alherin Allah.