Biểu trưng YouVersion
Biểu tượng Tìm kiếm

Fit 40:34-35

Fit 40:34-35 HAU

Sa'an nan girgije ya rufe alfarwa ta sujada, ɗaukakar Ubangiji kuma ta cika alfarwa. Musa kuwa bai iya shiga alfarwa ta sujada ba domin girgijen yana zaune a bisanta, ɗaukakar Ubangiji kuma ta cika alfarwa.

Những video dành cho Fit 40:34-35