1
Far 40:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Suka ce masa, “Mafarkai muka yi, ba kuma wanda zai fassara mana su.” Sai Yusufu ya ce musu, “Ashe, ba a wurin Allah fassarori suke ba? Ku faɗa mini su, ina roƙonku.”
So sánh
Khám phá Far 40:8
2
Far 40:23
Duk da haka shugaban masu shayarwar bai tuna da Yusufu ba, amma ya manta da shi.
Khám phá Far 40:23