1
Fit 35:30-31
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sai Musa ya ce wa Isra'ilawa, “Ga shi, Ubangiji ya zaɓi Bezalel ɗan Uri, ɗan Hur, na kabilar Yahuza. Ya cika shi da ruhu na hikima, da basira, da sani, da fasaha na iya yin kowane irin aiki.
So sánh
Khám phá Fit 35:30-31
2
Fit 35:35
Gama ya cika su da hikima ta yin kowane irin aiki na sassaƙa da na zāne-zāne, da na yin ɗinke-ɗinke da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan lilin, da na yin saƙa. Sun iya yin kowane irin aiki da yin zāne-zāne.
Khám phá Fit 35:35