Rom 5:3-4
Rom 5:3-4 HAU
Banda haka ma, har muna taƙama da shan wuyarmu, da yake mun sani shan wuya take sa jimiri, jimiri kuma yake sa ingataccen hali, ingataccen hali kuma yake sa sa zuciya