Bible App logo
Search Icon

Zab 77:1-2

Zab 77:1-2 HAU

Na ta da murya, na yi kuka ga Allah, Na ta da murya, na yi kuka, ya kuwa ji ni. A lokacin wahala, nakan yi addu'a ga Ubangiji, Dukan dare nakan ɗaga hannuwana sama in yi addu'a, Amma ban sami ta'aziyya ba.

Video for Zab 77:1-2

Verse Image for Zab 77:1-2

Zab 77:1-2 - Na ta da murya, na yi kuka ga Allah, Na ta da murya, na yi kuka, ya kuwa ji ni. A lokacin wahala, nakan yi addu'a ga Ubangiji, Dukan dare nakan ɗaga hannuwana sama in yi addu'a, Amma ban sami ta'aziyya ba.

Free Reading Plans and Devotionals related to Zab 77:1-2