Bible App logo
Search Icon

Zab 15:1-2

Zab 15:1-2 HAU

Wane ne zai iya zama cikin Haikalinka? Wa zai iya tsayawa a Sihiyona, wato tudunka tsattsarka? Sai dai mutumin da yake biyayya ga Allah da kowane abu, Yana kuwa aikata abin da yake daidai, Wanda yake faɗar gaskiya da zuciya ɗaya,

Related Videos

Free Reading Plans and Devotionals related to Zab 15:1-2