Zab 121:7-8
Zab 121:7-8 HAU
Ubangiji zai kiyaye ka daga dukan hatsari, Zai sa ka zauna lafiya. Zai kiyaye shigarka da fitarka, Tun daga yanzu har abada.