Zab 121:1-2
Zab 121:1-2 HAU
Na duba wajen duwatsu, Daga ina taimakona zai zo? Taimakona zai zo daga wurin Ubangiji, Wanda ya yi sama da ƙasa.