K.Mag 7:2-3
K.Mag 7:2-3 HAU
Ka yi abin da na faɗa maka, za ka rayu. Ka natsu, ka bi koyarwata, ka tsare ta kamar ƙwayar idonka. Kullayaumi ka riƙe koyarwata tare da kai, ka rubuta ta a zuciyarka.