YouVersion Logo
Search Icon

K.Mag 6:20-21

K.Mag 6:20-21 HAU

Ɗana, ka yi abin da mahaifinka ya faɗa maka, kada ka manta da koyarwar mahaifiyarka. Kullum ka kiyaye abin da suke faɗa maka, ka kulle su kuma a zuciyarka.

Free Reading Plans and Devotionals related to K.Mag 6:20-21