K.Mag 2:7-8
K.Mag 2:7-8 HAU
Shi yake tanada wa adalai taimako da kiyayewa, wato mutane masu aminci. Yakan kiyaye waɗanda suke lura da kyau, ya kiyaye waɗanda suke dogara gare shi.