K.Mag 2:21-22
K.Mag 2:21-22 HAU
Mutane adalai, masu kamewa, su ne za su zauna ƙasarmu. Amma Allah zai fizge mugaye daga ƙasar, ya kuma tumɓuke masu zunubi kamar yadda ake tumɓuke shuke-shuke daga ƙasa.