K.Mag 2:16-17
K.Mag 2:16-17 HAU
Za a nisantar da kai daga mazinaciya, wadda take ƙoƙari ta lalatar da kai da daɗin bakinta, marar aminci ga mijinta, wadda ta manta da tsarkakan alkawaran da ta ɗauka.