YouVersion Logo
Search Icon

Mar 4:39-40

Mar 4:39-40 HAU

Sai ya farka, ya tsawata wa iskar, ya kuma ce wa ruwan tekun, “Natsu! Ka yi shiru!” Sai iskar ta kwanta, wurin duk ya yi tsit. Ya ce musu, “Don me kuka firgita haka? Har yanzu ba ku da bangaskiya ne?”

Verse Image for Mar 4:39-40

Mar 4:39-40 - Sai ya farka, ya tsawata wa iskar, ya kuma ce wa ruwan tekun, “Natsu! Ka yi shiru!” Sai iskar ta kwanta, wurin duk ya yi tsit. Ya ce musu, “Don me kuka firgita haka? Har yanzu ba ku da bangaskiya ne?”