YouVersion Logo
Search Icon

Mat 14:18-19

Mat 14:18-19 HAU

Sai ya ce, “Ku kawo mini su.” Sa'an nan ya umarci taron su zazzauna a ɗanyar ciyawa. Da ya ɗauki gurasa biyar ɗin da kifi biyun, sai ya ɗaga kai sama, ya yi wa Allah godiya, ya gutsuttsura gurasar, ya yi ta ba almajiransa, almajiran kuma suna bai wa jama'a.

Free Reading Plans and Devotionals related to Mat 14:18-19