YouVersion Logo
Search Icon

Luk 5:5-6

Luk 5:5-6 HAU

Bitrus ya amsa masa ya ce, “Ya Maigida, dare farai muna wahala, ba mu kama kome ba, amma tun da ka yi magana zan saki tarunan.” Da suka yi haka kuwa, suka kamo kifi jingim, har ma tarunansu suka fara kecewa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Luk 5:5-6