Ayu 4:4-6
Ayu 4:4-6 HAU
Idan wani ya yi tuntuɓe, Ya gaji, ya rasa ƙarfi, Kalmominka suka ƙarfafa zuciyarsa, Har ya iya tsayawa kyam. Yanzu naka lokacin wahala ya zo, Kai kuwa ka rikice, ka kasa ɗaurewa, Kana yi wa Allah sujada, Ba wani laifi a zamanka, Ya kamata ka amince ka sa zuciya.





