Bible App logo
Search Icon

Ayu 34:10-11

Ayu 34:10-11 HAU

“Saboda haka ku kasa kunne gare ni, ku da kuke haziƙai, Sam, Allah ba mai aikata mugunta ba ne, A wurin Mai Iko Dukka ba kuskure, Gama bisa ga aikin mutum yake sāka masa, Yana sa aniyarsa ta bi shi.

Related Videos

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayu 34:10-11