Ayu 33:15-18
Ayu 33:15-18 HAU
Yakan sanar a mafarkai ko a wahayi Sa'ad da barci mai nauyi ya ɗauke su, A sa'ad da suke barci a gadajensu. Yakan buɗe kunnuwan mutane, Ya tsorata su da faɗakarwarsa, Domin ya kawar da su daga aikin da suke yi, Ya kuma kawar musu da girmankai. Yakan hana su zuwa kabari, Ya hana ransu halaka da takobi.





