YouVersion Logo
Search Icon

Ish 55:10-11

Ish 55:10-11 HAU

“Maganata kamar dusar ƙanƙara take, Kamar kuma ruwan sama da yake saukowa domin ya jiƙe duniya. Ba za su kasa sa amfanin gona ya yi girma ba, Sukan ba da iri domin shukawa, da abinci kuma domin a ci. To, haka maganar da na faɗa take, Ba ta kāsa cika abin da na shirya mata, Za ta yi kowane abin da na aike ta ta yi.

Verse Images for Ish 55:10-11

Ish 55:10-11 - “Maganata kamar dusar ƙanƙara take,
Kamar kuma ruwan sama da yake saukowa domin ya jiƙe duniya.
Ba za su kasa sa amfanin gona ya yi girma ba,
Sukan ba da iri domin shukawa, da abinci kuma domin a ci.
To, haka maganar da na faɗa take,
Ba ta kāsa cika abin da na shirya mata,
Za ta yi kowane abin da na aike ta ta yi.Ish 55:10-11 - “Maganata kamar dusar ƙanƙara take,

Za ta yi kowane abin da na aike ta ta yi.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ish 55:10-11