YouVersion Logo
Search Icon

Yush 8:7

Yush 8:7 HAU

Gama sun shuka iska Don haka zu su girbe guguwa. Hatsin da yake tsaye ba shi da zangarniya, Ba zai yi tsaba ba. Ko da ya yi tsaba ma, baƙi ne za su ci

Related Videos

Free Reading Plans and Devotionals related to Yush 8:7