YouVersion Logo
Search Icon

Far 22:15-16

Far 22:15-16 HAU

Mala'ikan Ubangiji kuma ya sāke kiran Ibrahim, kira na biyu daga sama, ya ce, “Na riga na rantse da zatina, tun da ka yi wannan, ba ka kuwa ƙi ba da tilon ɗanka ba

Free Reading Plans and Devotionals related to Far 22:15-16