YouVersion Logo
Search Icon

Fit 25:8-9

Fit 25:8-9 HAU

Za su yi tsattsarkan wuri domina, don in zauna tare da su. Za ku yi mazaunina da kayayyakinsa duka, bisa ga irin fasalin da zan nuna maka.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Fit 25:8-9