YouVersion Logo
Search Icon

Afi 4:22-24

Afi 4:22-24 HAU

Ku yar da halinku na dā, wanda dā kuke a ciki, wanda yake lalacewa saboda sha'awoyinsa na yaudara, ku kuma sabunta ra'ayin hankalinku, ku ɗauki sabon halin nan da aka halitta bisa ga kamannin Allah da hakikanin adalci da tsarki.

Verse Image for Afi 4:22-24

Afi 4:22-24 - Ku yar da halinku na dā, wanda dā kuke a ciki, wanda yake lalacewa saboda sha'awoyinsa na yaudara, ku kuma sabunta ra'ayin hankalinku, ku ɗauki sabon halin nan da aka halitta bisa ga kamannin Allah da hakikanin adalci da tsarki.

Free Reading Plans and Devotionals related to Afi 4:22-24