YouVersion Logo
Search Icon

A.M 27:23-24

A.M 27:23-24 HAU

Don a daren jiya wani mala'ikan Allah wanda ni nasa ne, nake kuma bauta masa, ya tsaya kusa da ni, ya ce, ‘Kada ka ji tsoro Bulus, lalle za ka tsaya a gaban Kaisar, ga shi kuma, Allah ya amsa ya yardar maka duk abokan tafiyarka su tsira.’

Free Reading Plans and Devotionals related to A.M 27:23-24