2Tim 3:16-17
2Tim 3:16-17 HAU
Kowane Nassi hurarre na Allah ne, mai amfani ne kuma wajen koyarwa, da tsawatarwa, da gyaran hali, da kuma tarbiyyar aikin adalci, domin bawan Allah yă zama cikakke, shiryayye sosai ga kowane kyakkyawan aiki.