YouVersion Logo
Search Icon

1Bit 4:12-13

1Bit 4:12-13 HAU

Ya ƙaunatattuna, kada ku yi mamakin matsananciyar wahalar da ta same ku a kan gwaji, kamar wani baƙon abu ne yake faruwa a gare ku. Amma, muddin kuna tarayya da Almasihu a wajen shan wuyarsa, sai ku yi farin ciki, domin sa'ad da aka bayyana ɗaukakarsa, ku yi farin ciki da murna matuƙa.

Free Reading Plans and Devotionals related to 1Bit 4:12-13