1Bit 3:3-4
1Bit 3:3-4 HAU
Kada adonku ya zama na kwalliyar kitso, da kayan zinariya, ko tufafi masu ƙawa, sai dai ya zama na hali, da kuma kyan nan marar dushewa na tawali'u da natsuwa. Wannan kuwa abu ne mai martaba ƙwarai a gun Allah.