1Kor 12:4-6
1Kor 12:4-6 HAU
To, akwai baiwa iri iri, amma Ruhu ɗaya ne. Akwai fanni iri iri na ibada, amma Ubangiji ɗaya ne. Akwai kuma aiki iri iri, amma Allah ɗaya yake iza kowa ga yin kowannensu.