YouVersion Logo
Search Icon

1Kor 12:17-19

1Kor 12:17-19 HAU

Da dukan jiki ido ne, da me za a ji? Da dukan jiki kunne ne, da me za a sansana? Amma ga shi, Allah ya shirya gaɓoɓin jiki, kowaccensu yadda ya nufa. Da dukan jikin gaɓa ɗaya ne, da ina sauran jikin?