YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 3:21

Filibbiyawa 3:21 SRK

shi ne mai ikon kawo dukan abubuwa ƙarƙashin mulkinsa. Ta wurin ikon nan nasa zai sāke jikin nan namu na ƙasƙanci, yă mai da shi kamar jikin nan nasa na ɗaukaka.