YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 3:18

Filibbiyawa 3:18 SRK

Gama kamar yadda na sha gaya muku yanzu kuma ina sāke gaya muku har ma da hawaye, waɗansu da yawa suna rayuwa kamar abokan gāban gicciyen Kiristi.

Free Reading Plans and Devotionals related to Filibbiyawa 3:18