YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 2:3-4

Filibbiyawa 2:3-4 SRK

Kada ku yi kome da sonkai ko girman kai, sai dai cikin tawali’u, ku ɗauki waɗansu sun fi ku. Bai kamata kowannenku yă kula da sha’anin kansa kawai ba, sai dai yă kula da sha’anin waɗansu ma.