YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 2:14-15

Filibbiyawa 2:14-15 SRK

Ku yi kome ba tare da gunaguni ko gardama ba, don ku zama marasa abin zargi, sahihai ’ya’yan Allah, waɗanda ba su da laifi, a zamanin mutane karkatattu, kangararru, waɗanda kuke haskakawa a cikinsu kamar fitilu a duniya