YouVersion Logo
Search Icon

Yohanna 20:18

Yohanna 20:18 SRK

Sai Maryamu Magdalin ta wajen almajiran da labari cewa, “Na ga Ubangiji!” Ta kuma gaya musu cewa ya faɗa mata waɗannan abubuwa.

Video for Yohanna 20:18

Verse Image for Yohanna 20:18

Yohanna 20:18 - Sai Maryamu Magdalin ta wajen almajiran da labari cewa, “Na ga Ubangiji!” Ta kuma gaya musu cewa ya faɗa mata waɗannan abubuwa.