YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 12:9

Ibraniyawa 12:9 SRK

Ban da haka ma, dukanmu mun kasance da ubannin jiki waɗanda suka hore mu muka kuma yi musu ladabi. Ashe, bai kamata mu yi wa Uban ruhohinmu biyayya mu kuwa rayu ba!