YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 12:27

Ibraniyawa 12:27 SRK

Wannan magana “sau ɗayan nan” sun nuna, kawar da abin da za a iya jijjigawa, wato, ƙirƙiro abubuwa, saboda abubuwan da ba a iya jijjigawa, su kasance.